HomeNigerian Politics Yanzu Yanzu - Tawagar Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ta sauka Makurdi domin tuntubar wakilan jam’iyyar APC byWithinarewa -May 17, 2022 0 Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya sauka filin jirgin saman Makurdi domin tuntubar wakilan jam’iyyar kan kudirinsa na tsayawa takarar shugaban kasa. Asiwaju ya samu tarba daga shugaban jam'iyyar APC na jihar Benue Comr. Austin Agada, Hon. Hanmation Mark, Dickson Tarkighir, Hon. Emmanuel Usende.Asiwaju bai yi kasa a gwiwa ba kan shawararsa kafin zaben fidda gwani. Tags: Nigerian Politics Facebook Twitter